HAUSA | 9jakoloTV - Nigeria No. 1 Online Portal
Fri, Feb 23, 2018

Wata sabuwa: An kara samun dabba mai hadiye makudan kudi

Sanata Shehu Sani yace biri ya hadiye kudin da aka ware ma yan majalisar dattawa a gonar Sanata Abdullahi Adamu

Boko Haram: Sojoji sun ceto mata yan makaranta da yan ta’adda suka sace a...

Jami'an tsaron sun samu nasarar kubitar dasu a daidai garin Jalli-Muwarti dake iyakar jihar Yobe da Borno.

Mai martaba: Sarkin Kano ya samu sabon matsayi daga gwamnatin jihar Kano

Mai martaba sarkin kano ya samu wannan sabon nadi bisa kwarewar shi a bangaren ilimin kasuwanci da bunkasa tattalin arziki.

Mai martaba: Sarkin Kano ya samu sabon matsayi daga gwamnatin jihar Kano

Mai martaba sarkin kano ya samu wannan sabon nadi bisa kwarewar shi a bangaren ilimin kasuwanci da bunkasa tattalin arziki.

Rikicin makiyaya: An kama jagoran aika-aikar da ya faru a jihar Benuwe

Yan sanda sun kama shi a jihar Nasarawa tare da da wasu mabiyan shi su uku tare da wasu bindigogi

Yusuf Buhari: Yusuf Buhari bai mutu ba – Fadar shugaban kasa

Wannan labari  ya biyo bayan wasu shafuka na yanar gizo suna ta wallafa cewa Yusuf ya rasu a yammacin ranar talata 20 ga wata.

Yusuf Buhari: Yusuf Buhari bai mutu ba – Fadar shugaban kasa

Wannan labari  ya biyo bayan wasu shafuka na yanar gizo suna ta wallafa cewa Yusuf ya rasu a yammacin ranar talata 20 ga wata.

Shugaban kasa: Buhari ya sauka jihar Adamawa inda zai kaddamar da wasu ayyukan raya...

Ya isa garin Yola babban birnin jihar kai tsaye daga mahaifar shi Daura inda yayi kwana  hudu domin yin ta'aziyar yan uwansa da suka rasu

Tusa mai hana aiki! Tsananin tusa ta sa wani jirgin sama ya sauka cikin...

Wasu fassanjoji biyu ‘yan asalin kasar jamus dake zaune kusa da mutumin, sun fada masa ya daina tusa, amma yaki dainawa ya cigaba da sakin ta a jirgin kamfanin Transavia.

Hannatu Bashir: Zaman aure ya fiye mun kudin da zan samu da ma komai...

Jarumar tana daya daga cikin yan matan masana'antar Kannywood da zasu ajiye yin fim da zaran sunyi aure domin mayar da hankali wajen kula da iyali

Boko haram: Yan ta’adda sun kai hari garin Dapchi dake jihar Yobe

A cewar shi yan ta'addar sunkai harin ne a daidai karfe 5:30 na yamma amma har ga lokac in da ya zanta da manema labarai ba samu adadin illar da harin ya haifar.

Sheikh Abdullahi Tureta: Anyi jana’izar babban malami kuma daya daga cikin jiga-jigan kungiyar JIBWiS

Gwamna jihar Kaduna Malam Nasir El-rufai da manya-manyan malamai sun halarci sallar jana'izar sananen malami Sheikh Abubakar Abdullahi Tureta

Bukola Saraki: Saraki ya gayyaci Emmanuella yar wasan barkwanci zauren majalisa domin tattauna kan...

Shugaban majalisar ya jinjina mata bisa sanarwa da tayi na cewa zata haska cikin wata sabuwar shirin fim da fitaccen Kamfanin dake fim wato Disneydake masana'antar Hollywood ke shiryawa

Abida Muhammed: Kalli hotunan tsohuwar jaruma da sabon angon ta

An daura auren su ne ranar juma'a 26 ga watan janairu na 2018 a nan garin Kano.

Kashe-kashe a jihar Zamfara: An kama mutum uku kan kashe-kashe da ya faru a...

A wata sanarwa da kakakin hukumar CSP Moshood Jimoh ya sa hannu, hukumar ta sanar cewa wadanda aka kama suna bada hadin kai wajen cigaba da bincike kan aika-aikar da ya faru.

Boko haram: Shekau yayi balaguro zuwa kasar kamaru – inji kwamandar boko haram da...

Bello ya bayyana cewa hare-haren da sojoji suka kai masu yana razanar da ayyukan kungiyar kana dalilin haka ya sanya kungiyar neman mafaka.

Shugaban kasa: Buhari ya isa Daura domin yin ta’aziyar rasuwar yan uwanshi da suka...

Sa'o'i kadan bayan Kaddamar da jirgin sama na sojojin sama a jihar Kaduna mai suna "Tseigumi" shugaban ya zarce mahaifar shi inda zai jajjanta da sauran yan uwanshi game da rasuwar da suka samu

Boko haram: Wanda ya bada labarin maboyar Shekau, zai samu tukuicin N3M

kakakin rundunar sojjin kasa birgediya janar Sani Usma ya sanar da haka ranar alhamis 15 ga wata 2018.

A jihar Zamfara: Yan bindiga sun kashe mutum 41 a garin karamar hukumar Zurmi

Wani shaidar gani da ido ya shaida cewa yan bindigar sun iso ne cikin babura ai dai dai hanyar kasuwar garin har suka bindige duk wani dake shigowa ko fita daga garin.

Ana wata ga wata! Wani ma’aikacin JAMB ya batar da miliyan 23 na hukumar,...

Ya shaida hakan ne yayin da tawagar shugaban hukumar na kasa ta ziyarci ofishin hukumar don gudanar da bincike domin gano masu badakala da kudin hukumar.

Dino Melaye: Sanata ya mayar ma gwamnatin tarayya martani da wannan hoton izgili kan...

Dan majalisar mai wakiltar yammacin jihar Kogi ya mayar da martani ga gwamnatin tarayya cikin izgili a wani sako da ya wallafa a shafin sa na kafar sada zumunta.

Dino Melaye: Sanata ya mayar ma gwamnatin tarayya martani da wannan hoton izgili kan...

Dan majalisar mai wakiltar yammacin jihar Kogi ya mayar da martani ga gwamnatin tarayya cikin izgili a wani sako da ya wallafa a shafin sa na kafar sada zumunta.

Boko Haram: Daya daga cikin yan ta’ada da suka saci yan matan Chibok zai...

Yahaya wanda a halin yanzu gurgu ne ya nemi kotu ta wanke shi daga zargin da ake masa. Daga baya ya nemi rangwami domin ya aikata hakan ne ba don son ran shi ba.

A jihar Zamfara: Kotu ta tura shugaban karamar hukuma gidan yari kan zargin jefa...

Wadanda ake zargi sun musanta laifin yayin da aka karanta masu laifufukan su a gaban alkalin.

Toh fa: Kwankwaso ko wuta yace zai shiga, nima zan bishi- Bidiyo

Duk da cewa bata taba hada ido biyu da gwanin nata wannan bai hana ta rage kaunar da take dashi kan shi.

Wasan firemiya na Nijeriya: Mai hura wasa ya gamu da fushin yan kallo, wasan...

Wasan wanda Kano pillars da Sunshine stars na akure suka tashi da kunnen doki ta tashi da fushin jama'a masu kallon inda mai hura wasa ya gamu da sakamako mara dadi

Abun mamaki baya karewa: JAMB ta dakatar da ma’aikaciyar ta kan Miliyan N36 da...

Hakan ya faru ne sakamakon zargin da ita Philomina tayi na cewa maciji ya hadiye kudin hukumar N36M.

A jihar Kano: Ganduje ya rantsar da sabbin shugabannin kananan hukumi

Alkalin alkalai na jihar justice Ibrahim Mukhtar ya rantsar da su a bikin wanda aka gudanar a wajen taro dake filin Sani Abacha stadium.

Tukur Buratai: Hotunan gwamnoni da tawagar shugaban kasa yayin da suka kai ma Buratai...

Gwamna Kashim Shetima na jihar borno ya karbi bakoncin takwarorin sa na jihar Zamfara Abdulazeez Yari da Sokoto Aminu Tambuwal wajen ziyartar gidan marigayin.

Rayuwar makarantar sekandare: haduwa da wanda ya zalunce ka sanda kake makaranta, mai zai...

Wannan lamarin mafi yawanci sai wadanda suka tafi makarantar kwana wato boarding zasu iya gane inda muka dosa.

Stay Connected

1,042FansLike
183FollowersFollow
438FollowersFollow
2,338FollowersFollow
11SubscribersSubscribe